Florence, Italiya — Dan wasan tsakiyar filin wasa na kungiyar Fiorentina, Edoardo Bove, ya rafu a filin wasa yayin wasan da kungiyarsa ke buga da Inter Milan a gida a ranar Lahadi.
Abokan wasansa sun kira wa’yan bata na suka kewaye shi har sai an kawo gwongwani ya asibiti da aka tura shi zuwa asibiti da ke kusa da filin wasa.
Hadarin ya faru ne a minti na 16 na wasan ya tsaya dan lokaci.
Edoardo Bove dan shekara 22 ne wanda a halin yanzu yake aro daga kungiyar Roma.