Tsohon dan majalisar Yobe, wasu sun koma APC

0
2

Tsohon dan majalisar dokokin jihar Yobe, Audu Babale, ya sauya sheka tare da daruruwan magoya bayan sa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, APC, a Damaturu. Mista Babale ya wakilci Mazabar Goya/Ngeji a Karamar Hukumar Fika. Sanarwar da Sakataren Yada Labarai na Mataimakin Gwamnan Jihar Yobe, Hussaini Mai-Suleh ya fitar a ranar Talata ta ce “wadanda suka sauya sheka […]

The post Tsohon dan majalisar Yobe, wasu sun koma APC appeared first on Daily Nigerian.

Short Link: https://nnn.ng/hausa/?p=18084