Connect with us

Labarai

Shahararren malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Sheikh Abubakar ya rasu

Published

on

 Sheikh Dahiru Lawal Abubakar babban limamin masallacin Maiduguri Road Central Kaduna a ranar Laraba ya rasu a asibitin sojojin Najeriya 44 Reference Hospital Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito cewa marigayin alkali ne a babbar kotun shari a da ke karamar hukumar Makarfi a jihar Ya kasance daya daga cikin ya yan marigayi shahararren malamin addinin musulunci hellip
Shahararren malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Sheikh Abubakar ya rasu

NNN HAUSA: Sheikh Dahiru Lawal-Abubakar, babban limamin masallacin Maiduguri Road Central Kaduna a ranar Laraba ya rasu a asibitin sojojin Najeriya 44 Reference Hospital.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito cewa marigayin alkali ne a babbar kotun shari’a da ke karamar hukumar Makarfi a jihar.

Ya kasance daya daga cikin ‘ya’yan marigayi shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Lawal Abubakar

Labarai

www bbch

NNN is a Nigerian online news portal that publishes breaking news in Nigeria, and across the world. We are honest, fair, accurate, thorough and courageous in gathering, reporting and interpreting news in the best interest of the public, because truth is the cornerstone of journalism and we strive diligently to ascertain the truth in every news report. Contact: editor @ nnn.ng. Disclaimer.