Fadar shugaban kasa ta yi watsi da ikirarin cewa gwamnatin tarayya ko babban bankin Najeriya CBN sun ki amincewa da wasu tsofaffin takardun kudi na N200,...
A ranar Laraba ne kotun koli ta dage sauraron karar da jihohin Kaduna, Kogi da Zamfara suka shigar. Jihohin dai sun shigar da kara ne a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta karbi wasu ‘yan Najeriya 150 da aka taimaka musu daga Yamai na Jamhuriyar Nijar. Hukumar ta bayyana...
Jami’an ‘yan sanda a Anambra sun kubutar da masu yi wa kasa hidima, NYSC su 15 da suka yi garkuwa da su, wadanda suka kammala horo...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Katsina sun kashe wasu ‘yan ta’adda biyu tare da kubutar da wani da aka yi garkuwa da su a yayin da...
Hukumar jami’o’i ta kasa, NUC, ta daukaka darajar kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, COE, Kano zuwa jami’ar ilimi. Babban Sakataren Hukumar NUC, Farfesa Abubakar Rasheed, a...
Gwamnatin jihar Kano ta yi gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen soke lasisin gudanar da harkokin kasuwanci na manyan ‘yan kasuwa...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a ranar Talata, ta yi kakkausar suka game da ayyukan wata kungiya...
Hukumar tsaro ta farin kaya, SSS, ta ce gayyatar da Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya yi a ranar Litinin din nan ta shafi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira da a dage haramcin bizar da gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi wa ‘yan Najeriya. Garba Shehu, mai magana...
A ranar Litinin da ta gabata ne aka bude mako mai inganci yayin da kasuwar hada-hadar kudi ta samu ribar Naira biliyan 20. The All Share...