Jami’ar Bayero Kano, BUK, ta ce ta kammala shirye-shiryen yaye dalibai 16,581 a zangon karatu na 2018/2019 da 2019/2020. Mataimakin Shugaban Jami’ar Farfesa Sagir Abbas ne...
Ministan Harkokin Waje, Geoffrey Onyema ya bayar da cikakken bayani kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura aikin diflomasiyya domin kawo karshen ayyukan mayakan Boko...
Wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba sun makale a wani bene mai hawa hudu da ya ruguje a safiyar ranar Alhamis a unguwar Gwarinpa...
Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, a ranar Alhamis, ta ce ba za ta bayar da umarnin zama a gida ba yayin zaben watan Fabrairu....
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta kafa wani kwamiti da zai gaggauta bin diddigin biyan alawus-alawus ga ma’aikatan da suka gudanar da zaben Osun...
A ranar Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da zaben Laila Buhari a matsayin ‘yar takarar jam’iyyar PDP a mazabar Kano ta tsakiya. Jam’iyyar PDP ta...
Ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari bai ji dadin irin matsalolin da ‘yan kasar ke fuskanta...
Babban bankin Najeriya, CBN, ya umurci bankunan ajiyar kudi, DMB, da su fara biyan sabbin takardun kudi na Naira ga kwastomomi ta kan layi. A cikin...
‘Yan sanda sun gurfanar da Maurice Ibangha mai shekaru 22 a gaban manema labarai a ranar Alhamis a Calabar bayan ya furta cewa kwadayi ne ya...
Karancin kudi ya gurgunta cibiyoyin tallace-tallace, POS, a babban birnin tarayya, FCT, yayin da ‘yan tsirarun ma’aikatan da ke da tsabar kudi a yanzu suna biyan...
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya ce nan ba da dadewa ba hukumar kula da sufurin jiragen ruwa ta Najeriya za ta fara aikin gina sabuwar...