Duniya
Gwamnan Osun: Kotun daukaka kara ta tabbatar da zaben Adeleke
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da zaben gwamna Ademola Adeleke na Osun. Kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Osun ta yanke, wadda ta tube shi daga mukaminsa. NAN
The post Gwamnan Osun: Kotun daukaka kara ta tabbatar da zaben Adeleke appeared first on .
Credit: https://dailynigerian.com/osun-guber-appeal-court/